fbpx
Sunday, April 18
Shadow

‘Yan Bindiga sun kaiwa karamar Hukumar Njaba hari a Jihar Imo

‘Yan Bindiga a jihar Imo sun kaiwa karamar Hukumar Njaba hari inda suka lalata kofofi da tagunan ofisoshin dake ciki.

 

An alakanta wanda suka kaiwa hedikwatar ‘yansandan a Owerri hari da wannan hari.

 

Hakanan duk dai a jihar Imo an samu wasu suka kaiwa shingen sojoji hari a Ogwu Orji dake jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *