fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Yan Bindiga sun kashe Ango saboda ya hanasu yiwa Amaryarsa fyade a Zamfara

‘Yan Bindiga a jihar Zamfara sun kashe wani Ango da ya hanasu yiwa Amaryarsa Fyade a daren farkonsu.

 

Lamarin ya faru ne a garin Gwashi na karamar Hukumar Bukkuyum na jihar. Wani me amfani da shafin Facebook,  Yusuf Anka ya wallafa labarin a shafinsa ranar 16 ga watan Maris.

“The remains of a newly wedded Young man being laid to rest in Gwashi, He was killed by bandits while protecting his newly weded wife from being raped by the Bandits on her first day in her matrimonial home” he wrote.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *