fbpx
Sunday, April 18
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe Bijilante 5 a jihar Naija

Yan Bindiga da suka shiga Tashan Ushiba dake Pandogari a karamar hukumar Rafi ta jihar Naija sun kaiwa ‘yan Bijilante harin kwantan Bauna inda suka kashe 5.

 

Wadanda aka kashe din sune 1.Bala DADI 2. Mubarak JIBRIN 3. Ali MAIGYARA 4. Habibu MANGORO 5. Danazumi URANCIKI, kamar yanda wata Majiyar tsaro ta sanar da hutudole.com.

 

Sun kuma jiwa mutum 1 me suna Jamilu Ado rauni a kafa wanda tuni aka garzaya dashi Asibiti.

 

At about 1500hours,date, armed bandits in there numbers invaded tashan ushiba in Pandogari District Rafi LGA niger State and lay an ambush and killed 5 Vigilant members. 1.Bala DADI 2. Mubarak JIBRIN 3. Ali MAIGYARA 4. Habibu MANGORO 5. Danazumi URANCIKI. While one jamilu ADO was shot in the leg and has been taken to hospital in birnin gwari Kaduna state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *