fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe dansanda a jihar Delta

‘Yan Bindiga sun kashe dansanda dake bakin aiki a karamar hukumar Uvwie dake jihar Delta.

 

‘Yan Bindigar sun kuma kashe direba a wajan, saidai basu dauki komai ba, kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar, Ari Muhammad Ali ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya kai ziyara inda abin ya faru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *