fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Yan bindiga sun kashe DPO da ‘yansanda 8 da ‘yansa kai a jihar Kebbi

‘Yan Bindiga sun kashe ‘yansanda 8 da DPO da wasu ‘yan sa kao 2 a karamar Hukumar Sakaba dake jihar Kebbi.

 

DPO din da aka kashe sunansa Jimoh Abdullahi. Kakakin ‘yansandan jihar, Nafi’u Abubakar ya bayyana haka.

 

Yace lamarin ya farune da yammacin ranar Lahadi.

“DPO Sakaba, eight other policemen and two ‘Yan-sa-kais lost their lives during a gun duel with the bandits on Sunday at about 14:30 hours,” he said.

The gunmen were said to have invaded the villages around 2:30pm on Sunday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *