fbpx
Saturday, October 16
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe jami’in DSS a jihar Enugu

Rahotonni daga jihar Enugu na cewa, ‘yan Bindiga sun kashe wani jami’in DSS a jihar.

 

An kashe Ezeonye OOzuzu ne ranar Litinin  ya mutu ya bar mata daya da yara 3.

 

Saidai hukumar DSS din bata yi karin haske ba kan kisan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *