fbpx
Thursday, July 29
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mata da miji da ‘ya’yansu 3 a Kaduna

Lamarin ya farune a Warkan dake yankin Gora Gan na karamar hukumar Zangon Kataf na jihar Kaduna.

 

‘Yan Bindigar sun kashe mata da mij8n da ‘ya’yansu 3, da kuma karin wasu mutane.

 

Wani shaida ya bayyanawa Leadership cewa, suna zargin maharan Fulanine kuma sun je a kafa ne inda suka yi harbe-harbe.

 

Hukumar ‘yansandan jihar dai bata ce komai ba zuwa yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *