fbpx
Thursday, August 5
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 12 a jihar Filato

Rahotanni daga jihar Filato na cewa, ‘yan Binsun kashe mutane 12.

 

Lamarin ya farune da daren ranar Lahadi a kauyen Kushe dake yankin Kuru na karamar hukumar Jos South.

 

Harin ya faru da misalin karfe 9:03 na dare, kamar yanda Sunnews ta ruwaito. ‘Yan Bindigar da ake zargin Fulanine sun yi harbin kan mai uwa da wabi wanda ya kashe maza 9, mata 3, sannan wasu mutane 5 suka tsira da raunukan Bindiga.

 

Dan majalisar dake wakiltar yankin a majalisar wakilai, Dachung Musa Bagos ya fashe da kuka bayan da ya ga gawarwakin.

 

“We are tired over the continues killings in my constituency without any help, government must rise up to its responsibility of protecting lives and property.

“I therefore, urge my people to defend themselves because government has failed in their responsibility of defending the people.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *