fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 2 da sace mata da kananan yara a Katsina

Mutane 2 ‘yan Bindiga suka kashe da sace mata 18 da jarirai 7 a jihar Katsina.

 

Lamarin ya faru a Kitibawa dake karamar hukumar Dutsin ma ta jihar Katsina.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Gambo Isa ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun sun tare hanyar da ‘yan Bindigar ke bi bayan samun bayanan sirri.

 

Ya kuma kara da cewa, sun kubutar da wasu daga cikin matan da aka sace da dabbobi da dama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *