fbpx
Saturday, August 20
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 2 da sace wasu 5 a Zamfara

‘Yan Bindiga sun kai wasu sabon hari a jihar Zamfara inda suka kashe mutane 2 da sace wasu 5.

 

Sun kai harin na farko a kauyen Nahuce dake karamar hukumar Bungudu inda suka sace mutane 3.

 

Sai kuma kauyen Tungar Bai da Tungar Kade dake karamar hukumar Talata Mafara a jihar.

 

Kokarin Premium times na tuntubar hukumomin tsaro a jihar ya ci tura. Jihar Zamfara dai na fama da matsalolin tsaro sosai da suka ki ci suka ki cinyewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  So makaho ne: Wata matashiya 'yar shekara 15 ta yiwa kanta allurar jinin sahibinta mai dauke da cutar kanjamau

Leave a Reply

Your email address will not be published.