fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yan Bindiga sun kashe mutane a cikin masallaci a jihar Katsina

‘Yan Bindiga sun kai hari kauyen Yesore dake karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina inda suka kashe mutane akalla 10.

 

Sun kai harinne da misalin karfe 6:30 yayin da ake Sallar Magariba.

 

Lamarin ya farune ranar Talata, 5 ga watan October.

 

Sun jikkata mutane 11 sannan sun saci kayan amfani da yawa a gidajen mutane.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *