fbpx
Friday, May 14
Shadow

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Da Dama A Harin Da Suka Kai A Kaduna, Inda Hakan Yasa Mata Suka Fito Zanga-zanga Kan Hanyar Abuja

Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe a kalla mutane goma a yankin Gonin Gora da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna.
An gano cewa lamarin, wanda ya faru a daren jiya, ya bar wasu mutane da yawa da suka ji mummunan rauni.
Matan dattijai, wadanda mummunan rauni da hare-hare da kashe-kashe a yankin suka addaba sun gudanar da zanga-zangar lumana, suna tare hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Hanyar Abuja, karkashin gadar, a yanzu haka a rufe take saboda ci gaba da zanga-zangar da ke haifar da wahala ga masu amfani da hanyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *