fbpx
Monday, May 10
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji da ‘yansanda a jihar Rivers

Wasu ‘yan Bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun kashe Sojoji da ‘yansanda a jihar rivers.

 

Lamarin ya farune da misalin karfe 8 na yammcin Ranar Asabar, kamar yanda The Nation ta ruwato. An kai harinne a wani shingen ababen hawa dake kan hanyar Owerri zuwa fatakwal, karamar Hukumar Ikwerre.

 

Rahoton Sojoji 2 ne aka kashe da ‘yansanda 4.

 

Saidai a Rahoton Daily Post, tace jami’an kwastan 3 ne aka kashe a harin da aka kai yankin Isiokpo duk dai a karamar hukumar ta jihar Rivers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *