fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Yan Bindiga sun kashe sojoji suka sace ma’aikacin Lafiya a Sokoto

Lamarin ya farune a Unguwar Lalle dake Sabon Birni ta jihar Sokoto.

 

Yusuf Anka wanda dalibi ne a jami’ar NOUN ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta. Yace ‘yan Bindigar sun kuma shiga shaguna suka saci kayan ‘yan kasuwa.

 

Yace sun kashe sojoji 3 da jikkata 7 da kuma kona motar aiki ta sojojin. Ya kuma saka hotunan wasu mutanen garin dake gudun Hijira.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *