fbpx
Friday, April 23
Shadow

Yan Bindiga sun kashe wani basarake da wasu 2 a Sokoto

‘Yan Bindiga sun kashe me garin Tunga dake karamar hukumar Ilela ta jihar Sokoto.

 

‘Yan Bindigar sun shiga yankinne da yammacin Ranar Laraba inda kuma suka kashe karin mutane 2.

 

‘Yan Bindigar sun so su sace me garinne amma yaki basu hadin kai, Abinda yasa suka kasheshi kenan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *