fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yan bindiga sun kashe wani mutum tare da’ ya’yansa maza biyu a Jihar Zamfara

Yan bindiga sun kashe Zaharadeen Sani Tsafe (Sani Na Indo) tare da’ ya’yansa maza biyu a kauyen Gilla da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara.

Rahotannin sun bayyana cewa, yan bindigar sun afka gidan Sani Na Indo a daren Asabar, 27 ga Fabrairu suka kashe shi tare da kananan yara biyu.

An gudunar Jana’izarsu tare da binne gawarwakinsu a safiyar ranar Lahadi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *