fbpx
Thursday, August 5
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe ‘yansanda 6 a jihar Enugu

Lamarin ya farune a daren ranar Laraba in ‘yan Bindigar suna kai hari karamar hukumar Enugu South.

 

Sun kai harinne a shingen ‘yansanda dake Obeagu Uno dake karamar hukumar.

 

Shaidu sun ce ‘yansanda 6 ne aka kashe sannan aka kona motar aikinsu da kuma tserewa sa bindigunsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *