fbpx
Thursday, September 23
Shadow

‘Yan Bindiga sun kuskure hanya inda suka kai kansu sansanin Sojoji, an musu kisan kare dangi

‘Yan Bindiga dake gujewa luguden wutar da ake musu a daji, sun kuskure hanya suka kai kansu sansanin sojoji.

 

Sojojin sun musu kisan kare dangi inda aka bar gawarwakinsu zube a kasa.

 

Shaidu da suka ga lamarin sun bayyana cewa, ‘yan Bindigar ba ‘yan Najeriya bane dan kuwa suna da gashin kai dogaye kamar na mata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *