fbpx
Friday, May 14
Shadow

Yan bindiga sun sace dalibai a jihar Filato

‘Yan Bindiga a jihar Filato sun sace dalibai 4 a makarantar Capro Secondary Mission School. Dake Barkin Ladi ta jihar Filato a yau Alhamis.

 

Saidai Rahoton yace dalibai 3 sun tsere yayin da har yanzu dalibi daya ke hannun ‘yan Bindigar.

 

Channels Tv ta ruwaito cewa, wasu jami’an tsaro sun kai dauki wajan kuma dalilin haka ‘yan Bindigar Suka gudu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *