fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace dan majalisar tarayya

‘Yan Bindiga a jihar Anambra sun sace dan majalisar wakilai me wakiltar mazabar Nnewi North da South a majalisar tarayya.

 

Nigerian Tribune ta ruwaito cewa ba da jimawa ba ne dan majalisar ya koma jam’iyyar APC daga PDP.

 

Hakanan ‘yan Bindigar sun kuma kashe direbansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *