fbpx
Monday, November 29
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace masallata a masallaci a jihar Naija

‘Yan sanda a jihar Naija, sun tabbatar da sace masallata yayin da suke ssllar Asuba a kauyen Mazakuka dake karamar hukumar Mashegu dake jihar.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar, Monday Kuryas ne ya bayyana haka inda yace wands aka sace din sun kai 7.

 

Yace akwai kuma wasu da aka kashe da ba’a san adadinsu ba.

 

Yace ‘yan Bindigar sun kuma lalata dukiya me dumbin yawa. Yace amma an kashe daya daga cikin ‘yan Bindigar.

 

Yace an kai jami’an tsaro wajan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *