fbpx
Sunday, April 18
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace mutane 4 a Abuja

Yan Bindiga sun shiga yankin dake Kiyi a Kuje dake babban birnin tarayya Abuja suka sace kutane 4.

 

Mr. Salami Olalekan dake aiki da hukumar kula sa Abuja, FCTA na daga cikin wanda aka sace din.

 

Wani dan uwansa yace ‘yan Bindigar sun nemai a biya Miliyan 200 su kuma sauran a biya Miliyan 50 akansu.

 

Hukumar ‘yansanda tace ta kaddamar da fara neman wanda aka yi garkuwa dasu din.

 

“The kidnappers called once, asked for N50 million ransom for one person and when they came.

“When they raided the houses, they did not carry any property, except a cooking pot, probably to be cooking in the bush,” he told our correspondent on the phone.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *