fbpx
Thursday, August 5
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace shanu 700 rakuma 200 da kone kauyuka 5 a jihar Zamfara

Yan Bindiga da suka kaiwa Garuruwan Gana da Rumfashi hari a jihar Zamfara sun sace shanu 700 da rakuma sama da 200 da kuma tada kauyuka 5.

 

Hakanan sun kuma kashe mutane 29 a yankin, kamar yanda BBCbausa ta ruwaito.

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *