fbpx
Thursday, September 23
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace Sojojin Najeriya 2a Borno

‘Yan Bindiga sun sace Sojojin Najeriya 2 akan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.

 

Lamarin ya farune a daidai Goni Masari na jihar Borno. An sace su ne da misalin karfe 5:07 na yammacin ranar Asabar yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Kano a motar haya.

 

Sojojin da aka sace sune, Bello Abubakar da kuma Oyediran Adedotu. Saidai hukumar sojin tace ana kan namansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *