fbpx
Sunday, September 26
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace sojojin Najeriya 7

‘Yan Bindiga a jihar Edo sun kaiwa sojojin Ruwa su 7 harin kwantan Bauna inda suka sacesu.

 

An sace su ne akan hanyar Sapele zuwa Warri yayin da suke kan hanyar zuwa Jihar Delta daga jihar Kaduna.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Kotongs Bello ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun kwato 5 daga cikin sojojin.

 

Ya kara da cewa ana ci gaba da neman sauran, Kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *