fbpx
Sunday, September 19
Shadow

‘Yan bindiga sun sace ‘ya’yan wani basarake 4 a Katsina

‘Yan Bindiga sun sace shugaban wani gari da ake cewa Sabuwar kasa a karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina.

 

‘Ya’yan basaraken me suna, Alhaji Hamza Umar da aka sace sune, 1. Aliyu Hamza Nasarawa
2. Aisha Hamza Nasarawa
3. Ibrahim Hamza Nasarawa
4. Fatima Hamza Nasarawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *