fbpx
Sunday, April 18
Shadow

‘Yan Bindiga sun sake kai wani Sabon hari a Owerri

Da yammacin yau, Litinin, wasu ‘yan Bindiga sun yi harbe-harbe a wata mahada da ake kira da MMC a Owerri jihar Imo.

 

Mutane sun rik guje-guje suna neman mafaka inda masu shaguna suka rika kullewa suna guduwa.

 

Lamarin ya faru da misalin karfe biyar da wasu mintuna, amma daga baya, hankula sun kwanta, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

 

However, as of the time of filing this story normalcy has returned back to the area as businesses and vehicular movement have started again.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *