fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan Bindiga sun sake kashe sojoji 5 a jihar Rivers

‘Yan Bindiga a wani Sabon hari sun sake kashe Sojoji 5 a Omelema dake jihar Rivers.

 

Sun fito daga wani ruwa ne dake yankin inda suka je wani Otal da Sojojin suke suka kashe 2 nan take da misalin karfe 11 na ranar Litinin.

 

Hakan na zuwa ne kasa da awanni 48 bayan da ‘yan Bindigar suka Kashe Sojoji a wani yanki na jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *