‘Yan Bindiga sun sake sace Matafiya 50 a jihar Naija akan hanyar Tegina zuwa Minna dakw karamar hukumar Rafi.
‘Yan Bindigar sun tare daidai kauyen Kundu ne wanda kuma Motoci 3 dauke da fasinjoji suka afka musu ba tare da sani ba. Kuma sun sace gaba dayan Fasinjojin dake ciki.
Hakanan ‘yan Binsigar sun ahiga garuruwa Manta da Gidigori inda suka kashe mutane tare da sace wasu da dama da ba’asan yawansu ba.