fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

‘Yan Bindiga sun sake sace ‘yan kasuwa akan hanyarsu ta zuwa Kano daga Kaduna

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Bindiga sun sake sace mutane ‘yan kasuwa dake kan hanyarsu ta zuwa Kano daga Kaduna.

 

Lamarin ya farune a hanyar Birnin Gwari, daidai dajin Yako ranar Laraba.

 

‘Yan Bindigar sun tare hanya inda suka sace mutanen suka shiga daji dasu.

 

Hukumar ‘yansandan jihar bata ce komai ba zuwa yanzu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

  • ALLAH ya kyauta, Allah ya kawo mana karshen wannan masifa, sukuma masuyi Allah ya shirye su, shuwagabannin mu Allah ya karkato da hankalin su kan talakawan da suka zabe su domin su kyautata masu. Allah ka bawa yankina na arewa zaman lfy dama kasata najeriya ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *