fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

‘Yan Bindiga sun saki daya daga cikin daliban da suka sace a Kaduna

‘Yan Bindiga a jihar Kaduna sun saki daya daga cikin daliban jami’ar Greenfield da suka sace.

 

Mahaifiyar dalibin da aka saka, Mrs. Lauritta Attahiru ta bayyanawa Channels TV cewa tabbas an saki dan nata.

 

Ita dai uwar bata bayyana yanda aka saki dan nata ba amma The Nation ta bayyana cewa an gaya mata an biya Miliyan 20 kamin a sakeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *