fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

‘Yan Bindiga sun saki sauran dalibai 10 da suka sace a Kaduna

‘Yan Bindiga sun sako dalibai 10 da suka rage a hannunsu na makarantar Bethel Baptist dake Maraban Rido a Kaduna.

 

Shugaban CAN reshen jihar Kaduna, Joseph Hayab ne ya tabbatar da sakin daliban.

 

Yace an saki daliban ne a ranar Asabar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *