fbpx
Monday, September 27
Shadow

‘Yan Bindiga sun sako basaraken jihar Kaduna da suka sace

‘Yan Bindiga a jihar Kaduna sun saki basaraken Jaba da suka kama.

 

Gyet Maude me shekaru 83 ya shafe kwanaki 2 a hannun ‘yan Bindigar inda suka nemi Miliyan 100 kamin su sakeshi.

 

Wani na kusa dashi ya bayyanawa Channels TV cewa, an sakeshi da yammacin ranar Laraba inda yace sun dawo tare da wasu fadawansa.

 

Saidai be bayyana ke an biya kudin fansa ba ko kuwa a’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *