fbpx
Thursday, August 5
Shadow

‘Yan Bindiga sun sako mutane 100 da suka sace ba tare da biyan kudin fansa ba

‘Yan Bindiga sun sako mutane 100 da suka sace a kauyen Manawa na karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara.

 

An sako su ne bayan shafe kwanaki 42 a hannun ‘yan Bindiga.

 

Kwamishinan ‘yansanda, CP Hussaini Rabiu ne ya bayyana haka inda yace sun kubutar da mutane ne da hadin gwiwar ma’aikatar tsaro ta jihar Zamfara.

 

Yace kuma ba’a biya kudin fansa ko sisi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *