fbpx
Thursday, September 23
Shadow

‘Yan Bindiga sun shiga Asibiti a jihar Zamfara sun sace ma’aikaci da me jinya

‘Yan Bindiga sun shiga Asibitin garin Dan Sandau na jihar Zamfara inda suka sace ma’aikatan Asibiti 2.

 

‘Yan Bindigar sun shiga Asibitinne suna neman likitoci au sace amma basu ga guda ba, dan haka sai suka sace ma’aikaciyar jinya da me dake kula da marar Lafiya.

 

Sun shiga har wajan gidajen ma’aikatan Asibitin amma basu ga kowa ba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *