fbpx
Thursday, May 6
Shadow

‘Yan Bindiga sun shiga garin Erena, jihar Naija inda suka sace mutane 13

A daren jiyane ‘yan Bindiga suka shiga garin Erena na jihar Naija dake karamar hukumar Shiroro inda suka sace mutane 13.

 

‘Yan Bindigar sun je garinne a kan babura inda suka riga zagaye a wajen garin, sai da dare yayi sannan suka afka masa.

 

Wata majiya ta bayyanawa Hutudole cewa ‘yan Bindigar sun shiga garinne ta wata barauniyar hanya, dalili kenan da yasa sukawa jami’an tsaro ba zata har suka sace mutanen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *