fbpx
Monday, May 10
Shadow

‘Yan Bindiga sun Shiga wata Coci a Kaduna sun kashe wani likita da sace mutane

‘Yan Bindiga sun Shiga wata Coci a karamar Hukumar Chukun dake jihar Kaduna inda suka kashe wani likita.

 

Lamarin ya farune a cocin Haske dake kauyen Manini Tasha.

 

Kuma ‘ya Bindigar sunsace mutane da dama. Saidai Sahara Reporters ta ruwaito cewa mutum daya ne aka kashe me sunan Dr. Zakariah Dogo Yaro wanda likita ne dake aiki da hukumar Lafiya ta jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *