fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

‘Yan Bindiga sun siga Asibiti sika sace ma’aikata 2

‘Yan Bindiga sin Shiga Asibitin Idon dake karamar Hukumar Kajuru ta jihar Kaduna inda suka sace ma’aikatan Jinya 2.

 

‘Yan Bindigar sun tsallaka katanga ne inda suke dauke da muggan makamai suka sace ma’aikatan.

 

 

Shugaban karamar Hukumar, Cafro Caino ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an saka jami’an tsaro dan kiyaye sake aukuwar Lamarin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *