fbpx
Saturday, April 17
Shadow

‘Yan Bindiga sun wa uba da ‘ya ‘yansa 2 Yankan Rago a Zamfara

Yan bindiga da suka shiga kauyen Agama Lafiya na karamar Hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun yiwa wani Uba da ‘ya’yansa 2 Yankan Rago.

 

‘Yan Bindigar sun je gidan Sani na Indo inda suka ce ya fito da ‘ya’yansa maza. Da yaran suka ji yanda mahaifinsu da ‘yan Bindigar ke sa’insa, sai suka fito da kansu inda kuma nan take suka musu yankan Rago.

 

Daya daga cikin yaran na Ajin SS2, wanda kawai ya tsallake wannan hari shine wanda yake makarantar Kwalejin Ilimi ta jihar wanda a lokacin harin baya gida.

 

Wani makwabcin wanda aka kashe din yace bayan da suka kashe Magidancin sun tambayi matar ina sauran mazan gidan amma tace babu saura sannan itama tana jira a kasheta. Yace baau dauki komai daga gidan ba suka kama gabansu. Wanda aka kashe din yana sana’ar sayen Shanune amma ya daina saboda rashin jari.

 

Kakakin ‘Yansandan jihar,  Muhammad Shehu ya tabbatar da faruwar lamarin kamar yanda ya gayawa Daily Trust yace an kama wasu da ake zargi kuma ana kan bincikensu.

 

“When the sons heard the altercation between the armed criminals and their father, they came out of their room and were slaughtered immediately. One of them was in SSS 2. The only one that escaped the attack is a student in the state College of Education and he wasn’t at home at the time they invaded their residence,” the victims’ neighbours told Daily Trust.

“After they had slit the throat of their father, they asked the mother of the slain sons to show where the rest of the male children were in the house. But she told them that there was no more male child in the house and she too was ready to be killed.

“The late Sani Na’indo was a cattle dealer. However, he quit the business in recent years owing to what he attributed to lack of funds to finance his business and how cattle business is fraught with frauds in the state in recent time.

“He was not all that rich; he was just a peasant farmer. The assailants did not take a dime from the family. The residents of the community are still battling to come to terms to what might have led to their slaughter. They have been buried,” he added.

The spokesman of the state police command, SP Muhammad Shehu, said they had received the report of the incident and five prime suspects had been arrested in connection with the case.

“They are currently undergoing a discreet investigation at the state CID and will be charged to court as soon as the investigation is concluded,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *