fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan Bindiga sun yi harbin ka mai uwa da wabi a unguwar Hausawa dake Imo

A daren jiya, litinin wasu ‘yan Bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun Shiga unguwar Hausawa dake Imo da ake cewa Ama Hausa inda suka yi harbin kan mai uwa da wabi.

 

Sun shiga unguwar ne da misalin karfe 10 na dare. Inda sukai ta habe-harbe. Hadimin gwamnan jihar kan mutanen Arewa, Sulaiman Ibrahim ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Yace amma da yake a lokacin kowa na cikin gidansa, babu wanda aka kashe. Haka suka gama harbe-harbe n suka tafi, kamar yanda PMNEWS ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *