fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan bindiga ‘ya’yan mune, inji Gwamnan Ebonyi inda yace yana jin radadi sosai duk sanda aka kashesu

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya bayyana cewa kamata yayi a karfafawa ‘yan bindiga Gwiwa da sana’a saboda ‘ya’yansu ne.

 

Ya bayyana hakane yayin kaddamar da baiwa jami’an tsaro motoci 60 a Abakaliki dan karfafa Musu Gwiwa.

 

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya bayyana cewa, zai yi sulhu da ‘yan bindigar dan ya ji abinda ya hadasu da gwamnatin tarayya ko kuma Gwamnatin jiharsa.

 

Ya bayyana cewa a duk sanda aka kashe ‘yan Bindigar ko kuma Jami’an tsaro baya jin dadi. Yace bai kamata a rika kashe-kashe da lalata kayan Amfanin jama’a ba.

“I want talk to the bandits and empower them as we cannot continue to kill ourselves and destroy public infrastructure.

“The bandits are our children and I am pained when they or the security agencies are killed.

“I want to ascertain their grievances against the Ebonyi or federal government, collate the facts for discussions to commence,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *