fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

‘Yan Bindigar da ake zargin IPOB ne sun kashe mutane 3 da ‘yarsanda

Tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun kashe mutane 3 a Orji dake Owerri ta jihar Imo.

 

Harin ya farune ranar Alhamis, kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar, Bala Elkana ya fada amma yace hankula sun kwanta.

 

‘Yan Bindigar sun je su 7 da misalin karfe 5:30 na yamma inda suka rika harbin kan mai uwa da wabi.

 

Reacting, the Imo state Police Public Relations Officer, PPRO, Bala Elkana, said: “Normalcy has returned to Orji area by combined teams of the Police and other supporting security agencies. Three persons were killed by the hoodlums who blocked Orji flyover and started shooting sporadically. The cause of the shooting is still not clear at the moment. The investigation has, however, commenced.”

 

A Rahoton Sunnews kuwa, sun ce ‘yan Bindigar sun sace wata ‘yarsanda a harin da suka kai kwanakin baya inda suka ce sai an saki jami’ansu sannan zasu sake ta.

 

Saidai da suka ji shiru, sun je da ita wajan harin na jiya suka kasheta.

 

“The came with the female police officer. I learnt that they Kidnapped her the day they attacked Orji Divisional Police Headquarters. They dropped a message that they will only free her if their member in police custody was ready. Having waited without their demand being met, the hoodlums, came with the officer, brought her out and shot her dead.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *