fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

‘Yan Bindigar da suka sace daliban jami’ar Greenfield na da Bindigun AK47 300 da bindigar roka 30

Rahotanni dake fitowa daga Jihar Kaduna na cewa Najeriya na fuskantar barazanar tsaro fiye da yanda ake tsammani saboda yawan makamai dake hannun ‘yan Bindiga.

 

Hakan ya fito ne daga bakin wata kafar tsaro da take cikin wanda ke kokarin karbo daliban jami’ar Greenfield na Kaduna, kamar yanda FIJ ta ruwaito.

 

Majiyar da bata so a bayyana sunanta tace wanda suka sace daliban sun fi 1000 a cikin dajin, kuma suna da makamai da zasu iya amfani dasu na tsawon lokaci.

 

Majiyar tace amma fa wannan ba yana nufin gwamnati ba zata iya maganinsu ba idan da gaske take. Yace ana iya shigarsu ta sama, sojojin kasa kuma su tare su, su hanasu tserewa, yace dole ne wasu zasu rasa ransu, wasu kuma su jikkata.

 

“The kind of ammunition those people have, they have more than 30 rocket launchers and more than 300 AK-47 rifles,” he said. “The bandits themselves are more than 1,000 inside the forest.”

 

“This is the kind of operation you embark on with helicopter, while armoured cars and Hilux vans block any potential escape by road,” he said.

“You move in there and you definitely succeed. Of course there will be firing but if you hit them unawares, you succeed. No matter how strong terrorists are, if the government is ready to work, they cannot overpower the government. There may be one or two casualties, but even the kidnappers themselves would be running for their own safety.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *