fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan Bindigar dake kaiwa gurare daban-daban hare-hare a jihohin mu Fulani ne da aka turo daga Arewa>>Wata Kungiyar Inyamurai

Wata kungiyar Inyamurai, BNL ta bayyana cewa ‘yan Bindigar dake kaiwa gurare daban-daban hare-hare a yankin jihohin su, Fulanine da wasu ‘yan siyasar Arewa ke daukar nauyi.

 

Hakan na zuwane kwana daya bayan da aka kashe wani kwamandan kungiyar IPOB wanda rahotanni suka suna cewa shine ke jagorantar kai hare-hare a yankin Jihohi n inyamuran, ciki hadda harin da aka kao hedikwatar’yansanda ta jihar Imo da Gidam yarin Jihar.

 

Saidai duk da wanna, Shugaban kungiyar ta BNL da itama ta neman kafa kasar Biafra ce ya kekashe kasa yace maharan daga Arewa suke kuma ana so a lalata yankinsu ne, yace hare-haren da ake kaiwa kan Bankuna da shaguna da sauransu bashi daga cikin tsarin shirin kafa kasar Biafra.

 

Ebuta Akor ya bayyana cewa, wannan Shiri ne kawai na son batawa kungiyoyin dake neman kafa kasar Biafra Suna, kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

“There is a plot to blackmail pro Biafra groups,” insisting that Biafra struggle is not about “armed robbery and looting of people’s property.”

According to BNL, “Miyetti Allah who were threatening to deploy 5000 Fulani security operatives to the East have already done that before their announcement.”

The group warned that ,”the violence in the South East and some parts of South South will not only affect the Biafra territory but would affect the neighbouring middle-belt of the northern part where they are taking refuge and recruiting to launch attacks.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *