fbpx
Thursday, December 2
Shadow

‘Yan Bindiga sun tafka kazamin fada tsakaninsu inda suka kashe 11 a Kaduna

‘Yan Bindiga sun tafka kazamin fada tsakaninsu inda suka kashe juna kusan mutane 11.

 

Lamarin ya farune a garin Galadimawa dake karamar hukumar Birnin Gwari inda wata da suka sace ta yi yunkurin tserewa.

 

Saidai fada ya kaure a tsakaninsu kan wanda ya kamata ya dauki matar. Anan ne suka kashe juna har mutum 11.

 

Matar dai ta samu ta tsere inda ta baiwa jami’an tsaro dake ofishin ‘yansanda na Rigachukun labari.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *