fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

‘Yan Fashi sun kashe soja me mukamim Majo

‘Yan Fashi sun kashe kwamandan soji na bataliya ta 196 a jihar Jigawa, Major MS Sama’ila.

 

Lamarin ya farune a Dundubus dake jihar ta Jigawa. An kashe Sama’ila ne yayin da yake kan hanyar zuwa Kano daga Maiduguri tare da dogarinsa, Alisu Aliyu.

 

Saidai shi dogarin nasa bai mutu ba. Yana Asibiti inda yake karbar magani.

 

 

“At about 042330A Jul 21, One Maj MS Samaila, Acting Commanding Officer 196Bn on his way to Kano from Maiduguri with his orderly 20NA/79/4559 LCpl Alisu Aliyu were attacked by Armed Robbers at Dundubus,” the army stated.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *