fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

‘Yan IPOB sun sha Alwashin sai sun Kashemu>>Gwamnonin Jihohin Inyamurai

Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu ya bayyana cewa, Korafin da ‘yan IPOB ke yi na kukan nuna wariya abu ne me kyau.

 

Yace amma abu dayane matsalar shine irin hanyar da suka dauka ce bata kamata ba. Yace kamata yayi su bi hanyar Sulhu.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya halarta a Abuja inda yace su kuma tsageran IPOB sun sakasu karkashin neman Kisa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *