fbpx
Saturday, October 16
Shadow

‘Yan kasar Amurka na zanga-zangar nuna Qiyayya da shiga yaki da kasar Iran

Wasu ‘yan kasar Amurka da dama sun fito zanga-zanga a kofar fadar shugaban kasar ta White House inda suka nuna rashin amincewarsu da shiga yaki da kasar Iran sannan kuma suka yi Allah wadai da kisan kwamandan kasar ta Iran, Qasem Suleimani.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shafin Newsus ya wallafa hotunan zanga-zangar inda aka gansu rike da kwalaye masu dauke da kalam kin amincewa kan yin yaki da kasar Iran.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *