fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Yan kasuwar man Fetur sun kara farashin man zuwa 170

Karancin man fetur ya afakawa Depot masu zaman kansu a Legas wanda hakan yasa masu gidajen man suka fara karawa man Fetur din Farashi.

 

A rahoton Punchng, Gidajen Man Ogun da Legas sun kra farashin man daga 162 zuwa 170.

 

Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar, Mr. Mike Osatuyi ya bayyana cewa dolene su kara kudin man fetur din saboda sun siyoshi da tsada akan Naira 160-161.

“My members buying from DAPPMAN members are buying at N160-N161, and they will have to add their transportation costs to it. So, at what price do you want them to sell? Even that N170 is still very cheap,” Osatuyi said on Tuesday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *