fbpx
Monday, May 10
Shadow

‘Yan kasuwar Najeriya na tafka Asarar Dala Biliyan 29 duk Shekara saboda rashin wutar lantarki>>Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa, ‘yan kasuwar Najeriya na tafka Asarar Naira Biliyan 29 duk shekara saboda rashin wutar Lantarki.

 

Bankin ya kuma bayyana cewa Najeriya ce ta fi yawan mutane dake rayuwa ba tare da wutar lantarki ba. Yace 1 cikin mutane 10 dake rayuwa ba tare da wutar Lantarki ba suna Najeriya.

 

Hakan na kunshene a cikin wata jawai da bankin yayi kan lanarin wutar lantarki a ranar Laraba.

 

Jami’in Bankin me kula da yankin Afica, Ashish Khanna ne ya bayyana haka a waa sanarwa da ya fitar.

“Businesses in Nigeria lose about $29bn annually because of unreliable electricity. Nigerian utilities get paid for only a half of electricity they receive.

“For every N10 worth of electricity received by Discos (distribution companies), about N2.60 is lost in poor distribution infrastructure and through power theft and another N3.40 is not being paid for by customers.

“Six in 10 of registered customers are not metered, and their electricity bills are not transparent and clear. This contributes to resistance to pay electricity bills.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *